Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litinin, 4 ga Watan Fabrairun, 2019 1. Atiku ya yi kuka da hawaye game da irin...
A ranar Asabar da ta gabata, Rundunar Sojojin Najeriya sun hau ‘yan Boko Haram da hari har sun kashe mutum hudu daga cikin su. Ganawan wutar...
Yaki da kungiyar ‘yan ta’addan Boko Haram ya zama wani babban abu ga kasar Najeriya. A koyause ‘yan ta’addan na kai hari ko ta ina duk...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litini 28 ga Watan Janairu, 2019 1. Gwamnatin Buhari ta mayar da Martani ga US, UK,...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis 24 ga Watan Janairu, 2019 1. Zan biya ma’aikata kankanin albashi na 100,000 idan aka...
Ganin yadda ‘yan ta’addan Boko Haram ke kai mumunar hare-hare da kashe-kashe a Arewacin kasar Najeriya, “babu mamaki ‘yan ta’addan su fadawa wa sauran Jihohi da...
‘Yan kungiyar ta’addan Boko Haram sun kai sabuwar hari da ya dauke rayukan mutane kusan goma a yankin Kala-Balge, nan Jihar Borno Mun sami sabon rahoto...
Gwamna na Jihar Borno, Kashim Shettima ya bayyana amincewa da fatan cewa Jihar Borno za ta komar da daukakar ta. Gwamnan ya bayyana hakan ne a...
A gaskiya na yaba maku da rashin amincewa da sake ‘yan ta’addan da aka kame – in ji Atiku Abubakar zuwa ga manyan shugabannan Jihar Borno....
Rundunar Sojojin sunyi barazanar cin nasarar yaki da ‘yan Boko Harama a garin Baga da ke Jihar Borno Rahoto ta bayar a baya da cewa ‘yan...