Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Jumma’a 11 ga Watan Janairu, 2019 1. Gwamnonin Jam’iyyar APC ba su halarci taron gudanarwar shirin zaben...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis 10 ga Watan Janairu, 2019 1. Shugaba Buhari ya kaddamar da kwamiti na fasaha akan sabon...
Manyan shugabanan Jihar Borno da Gwamnan Jihar sunyi wata Ganawa da Shugaba Muhammadu Buhari “Ya Shugaba” muna a nan ne matsayin mutanen da suka yi aiki,...
Wata Sabuwar Nasarawa daga rundunar sojojin Najeriya Sojin Najeriya sun bayyana cewa dakarunsa dake yaki da ‘yan kungiyar Boko Haram a arewa maso gabashin kasar sun...
A daren jiya, ‘Yan ta’addan Boko Haram sun kai farmaki a Makalama, wata kauyen garin Gatamwarwa, dake karamar Hukumar Chibok, a Jihar Borno. “Sun fado wa...
An kame wani mai suna Umar wanda ‘Yan Sanda suka zarge shi a matsayin babban kwamandan Boko Haram a jiya a garin Legas Abdulmalik Umar, wani ...
Jami’an Sojojin Najeriya sun kame wasu yan Mata biyu da suka yi kokarin shiga yankin Sojojin don kai masu hari Wasu yan mata biyu da ake...
Wani Dan kwamitin Majalisar Wakilin kasar ya ce har yanzu akwai yankunan jihar Borno da ke karkashin ikon mayakan Boko Haram. Kwamitin ya yi wannan bayyani...