Dattijo da jigo a Jam’iyyar PDP, Buba Galadima, ya fada da cewa an zabi Shugaba Muhammadu Buhari ne don gyara matsalolin da ake zargin gwamnatin jam’iyyar...
Buba Galadima, Kakakin yada yawu ga lamarin yakin neman zaben Alhaji Atiku Abubaka, dan takaran shugaban kasa ga zaben 2019 daga Jam’iyyar PDP, ya kara bayyana...
Kakakin yada yawun hidimar zabe na Jam’iyyar PDP, Buba Galadima, ya ce Gwamnatin Tarayya ta ba da tallafin kudi ga kananan hukumomi a kasar don jama’a...