Uncategorized6 years ago
Sojojin Najeriya sun Katange rukunin ‘Yan Ta’adda a Kaduna, sun kuma Kashe Mutum Biyu
Naija News Hausa ta karbi rahoto kamar yadda rundunar Sojojin Najeriya da ke Jihar Kaduna suka bayar, da cewa sun ci nasara da kashe ‘yan ta’adda...