Uncategorized6 years ago
PDP sun yi karar Alkali Inyang akan hana gabatar da sakamakon zaben Jihar Bauchi
Jam’iyyar Dimokradiyya (PDP) sun gabatar da karar Alkalin da ya hana hukumar gudanar da hidimar zaben Jihar Bauchi daga sanar da sakamakon zaben tseren kujerar Gwamnoni...