Wasu mutane da ake zargi suna daukar nauyin kungiyar ‘yan asalin Biafra (IPOB) da kungiyar tsaro ta Gabas (ESN) sun shiga hannun hukumar ‘yan sandan Najeriya....