Kakakin yada yawun Majalisar Wakilai, Hon Femi Gbajabiamila ya gabatar da Ado Doguwa, dan majalisa da ke wakilcin Jihar Kano a karkashin Jam’iyyar APC, a matsayin...
A daren jiya, Litinin 5 ga Watan Fabrairun, Shugaba Muhammadu Buhari ya shirya wata zaman cin Liyafa ga mambobin Jam’iyyar APC a birnin Abuja. Ko da...