Labaran Najeriya5 years ago
‘Yan Sanda Sun Gano Da Wata Cibiyar Azabtarwa A Cikin Daura, garin shugaba Buhari
Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta ci karo da wata Cibiyar Azabtarwa ta addinin Musulunci ’a Nassarawa Quarters, Sabon Gari, Daura, garin shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari....