Hukumar Gudanar da Zaben Kasa (INEC), ta gabatar a baya da cewa zata bayar da takardan komawa ga shugabanci ga ‘yan gidan majalisa a ranar Alhamis....
Gwagwarmaya akan zaben 2019 Bayan daga ranar zaben shugaban kasa da hukumar gudanar da zaben kasa, INEC ta yi da tsakar daren jumma’a misalin karfe 2:00...