Abin bakin ciki ne a ranar Lahadin da ta gabata ga daliban Kwalejin Kimiyya ta Tarayya da ke Bauchi, a lokacin da gobara ta tashi a...
Akalla mutane 37 suka mutu a wata hadarin motar tanki da ya auku a ranar Talata, 2 ga watan Yuli 2019 da ta gabata a Jihar...
Naija News Hausa ta karbi rahotanni da cewa a farkon sa’a ta ranar jiya Laraba, 19 ga watan Yuni 2019, gobarar ya kone shaguna 25 a...
Naija News Hausa ta karbi rahoto da cewa akalla shaguna 200 suka kone kurmus a wata gobarar wuta da ya auku a babban kasuwar Makurdi Modern...
Shaguna Shidda sun kame da gobarar wuta a Jihar Kano ranar Lahadi da ta gabata Wasu sabbin shaguna shidda a ranar Lahadi da ta wuce a...
Naija News Hausa ta karbi rahoto da cewa wata gobarar wuta da ya faru a ranar 7 ga Watan Mayu ya tashi konewa da yara mara...
Kimanin mutane bakwai suka kuri bakoncin mutuwa a wata gobarar wuta da ya auku a sakamakon fashewar Motar Tanki da ke dauke da Gas. Naija News...
Naija News Hausa na sanar da wata gobarar wuta da ta auku a birnin Abuja, ranar Lahadi da ta gabata. Bisa bincike da yadda aka bayar...
Naija News Hausa ta karbi rahoton cewa Gobarar wuta ya kone wajen kwanan Maza ga ‘yan Makarantan Jami’a ta ‘Kebbi State University of Science and Technology,...
Kimanin Mutane Goma shabiyu suka kone kurmus da wuta a wata gobarar wuta da ya faru a Jihar Gombe. Hakan ya faru ne bayan wata gobarar...