Hukumar gudannar da Hidimar Zaben Kasa (INEC) ta gabatar da takardar shaidar shugabancin Jihar Bayelsa ga, Cif David Lyon. Ku tuna da cewa a zaben gwamnoni...
Gwamna Seriake Dickson, Gwamnan Jihar Bayelsa da uwargidansa sun jefa kuri’un su a zaben gwamna na 2019. Gwamnan ya isa wurin yin zaben ne tare da...