Tsohon Shugaban kasar Najeriya a mulkin Soja da kuma mulkin farar hula, Olusegun Obasanjo ya ziyar gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai. Obasanjo ya bayyana gwamnan jihar...
Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya sanya hannu a kan kasafin kudin shekarar 2020 na jihar zuwa ga doka bayan da majalisar dokokin jihar ta gabatar...
‘Yan Sa’o’i kafin zaben gwamna ta ranar asabar a jihar Kogi, El-Rufai ya nemi afuwa ga al’ummar jihar don yafewa gwamna Yahaya Bello wanda ke neman...
Bishop na Zariya Diocese (Anglican Communion), Rt Rev Abiodun Ogunyemi ya yi ikirarin cewa gwamna Nasir el-Rufai na jihar Kaduna ba zai taba ci nasara ga...
Gwamnan jihar Kaduna, Nasir-El-Rufai ya jefa dan nasa, Abubakar Al-Siddique El-Rufai a makarantar firamare ta gwamnati a jihar. Bisa rahoton da Naija News ta tattara, Gwamnan...