Naija News ta samun tabbacin cewa akalla gidaje 2,667, gonaki, hanyoyi, gadoji ne ambaliyar ruwa ta tsinke da su a kananan hukumomi 17 da na jihar...
Hukumar kula da kwallon kafa ta jihar Neja ta sanar da alkawarin naira dubu N500,000 na kyauta akan kowane gwal da aka zira wa ragar ‘yan...
Hukumar gudanar da Zabe a Jihar Neja (NSIEC) ta sanar da lokacin da za a gudanar da zaben kananan hukumomin gwamnatin jihar. Naija News Hausa ta...
Naija News Hausa ta ci karo da wani tsohon hotunan gwamnan Jihar Neja, Alhaji Abubakar Sani Bello. Ka ga gwamna Bello ya chake da zanzaro cikin...
Mai rana ya dauki abinsa! Tsohon Gwamnan Jihar Neja, Abdulkadir Kure ya rasa diyar shi na farko. Naija News Hausa ta karbi rahoto da safen nan...
Gwamna Abubakar Sani Bello (LOLO), Gwamnan Jihar Neja ya gayawa bakin da ke zama a Jihar da cewa su kwantar da hankalin su, da cewa ba...
Gwamnan Jihar Neja, Alhaji Abubakar Sani-Bello ya sanya hannu ga dokar kasafin kudi ta shekarar 2019, a Fadar Gwamnatin, Minna babban birnin jihar, a ranar Laraba...
Daruruwan tsofaffin ma’aikatan gwamnatin jihar Nejan Nigeria ne sun yi dafifi a harabar ofishin hukumar fansho ta jihar domin karbar kudadensu na sallama daga aiki da...