Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 8 ga Watan Mayu, 2019 1. Masu Zanga-Zanga sun Katange Osinbajo akan wata zargi ‘Yan zanga-zangar...
Da safiyar yau Talata, 7 ga Watan Mayu 2019, wasu Masu zanga-zanga sun katange mataimakin shugaban kasar Najeriya, Farfesa Yemi Osinbajo a babban hanyar Umaru Musa...