Jam’iyyar Dimokradiyya (PDP) da dan takaran su ga kujerar shugaban kasa a zaben 2019, Alhaji Atiku Abubakar zasu fara gabatar a gaban Kotun Kara a yau...
Bayan yawan gwagwarmaya da jaye-jaye, Kotun karar akan hidimar zaben kasa ta bayyana dagewa da kin bada dama ga dan takaran kujerar shugaban kasa daga jam’iyyar...
Kotun Neman Yancin Zabe da ke jagorancin karar Shugaba Muhammadu Buhari da Atiku Abubakar a zaben shugaban kasa ta shekarar 2019, ta gabatar da sabon alkali...