Hukumar Shari’ar Musulunci ta Jihar Jigawa, HISBAH ta sanar da kame mutane akalla 48 da kayan maye, da kuma kwace katon kayan maye 37 a karamar...
Hukumar Shari’ar Musulunci ta Jihar Jigawa, HISBAH, a ranar Litinin ta kama mutane 21 da ake tuhuma da aikata laifuka da bai dace ba, haka kazalika...