Kakakin yada yawun Jam’iyyar PDP a Jihar Kebbi, Mallam Ibrahim Omie ya bayyana da cewa babu wanda yaji wata mugun rauni sakamakon dakali da ya fadi...