Jam’iyyar shugabancin kasar Najeriya, APC ta Jihar Zamfara sun kori Sanata Kabiru Garba Marafa da wasu mutane biyu daga Jam’iyyar, akan laifin makirci ga Jam’iyyar. Naija...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata, 4 ga Watan Yuni, 2019 1. Shugaba Buhari ya karbi rahoto akan farfadar da SARS Shugaba...