IGP Mohammed Adamu, Sabon shugaban Jami’an tsaron ‘yan sandan Najeriya da shugaba Muhammadu Buhari ya sanya kwanakin da suka shiga bayan da aka dakatar da Ibrahim...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litini 28 ga Watan Janairu, 2019 1. Gwamnatin Buhari ta mayar da Martani ga US, UK,...
Sabon shugaban Jami’an tsaron ‘Yan Sandan Najeriya, Ag. IGP Abubakar Mohammed Adamu ya bayyana gurin sa ga al’ummar kasar Najeriya gaba daya. Mohammed da aka sanya...
Babban shugaban Jami’an tsaron ‘Yan Sandan Najeriya na da, IGP Ibrahim Idris (rtd) ya buga gaba da bayyana irin kokarin da ya yi a da da...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis 17 ga Watan Janairu, 2019 1. Gwamnatin Tarayya ta ba da umarni a saki babban...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba 16 ga Watan Janairu, 2019 1. Buhari da Osinbajo zasu halarci wata zama a gidan...
Baban gwagwarmaya da jaye-jaye, da rashin amincewar ‘yan adawa, Shugaba Muhammadu Buhari ya dakatar da IGP Ibrahim Idris don ya huta daga aikin tsaron kasar. Kamar...
Sanata Dino Melaye, Sanata da ke wakiltar Jihar Kogi yayi kira ga jama’a cewa ‘Yan Sandan Najeriya sun hallaro a gidansa da safen nan da motocin...
An kame wani mai suna Umar wanda ‘Yan Sanda suka zarge shi a matsayin babban kwamandan Boko Haram a jiya a garin Legas Abdulmalik Umar, wani ...
Yan siyasa su guje wa halayen da za su iya haifar da tashin hankali Inspekta janaral Yan sandan, IGP Ibrahim Idris, ya yi kira ga hadin...