Kungiyar Islamic Movement of Nigeria (IMN), wacce kuma aka fi sani da suna Shi’a, ta yi Allah wadai da bayanin gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari na cewa...
Gwamnatin Tarayyar Najeriya a karkashin shugabancin shugaba Muhammadu Buhari ta bayyana cewa sakin jagoran Harkar Musulunci ta Najeriya (IMN) Ibrahim El-Zakzaky, ya dogara ne kawai ga...
Wakilan Harkar Musulunci a Najeriya (IMN), wadanda aka fi sani da Shi’a a ranar Laraba sun halarci hidimar coci ta Kirsimeti a wasu sassan arewacin Najeriya....
Wakilan Harkar Musulunci a Najeriya (IMN), wadanda aka fi sani da ‘Yan Shi’a sun bayyana shirye-shiryen fara taron shekara da shekara da suka saba yi ta...
Bisa Umarnin da IGP Mohammed Adamu ya bayar da cewa a kama dukan shugabanan kungiyar Ci Gaba da Harkan Musulunci ta Najeriya (IMN) da aka fi...
Kungiyar Ci Gaban Harkan Musulunci ta Najeriya ta Kaurace wa Hukuncin Kotu Duk da sammaci da Kotun Najeriya ta gabatar, Kungiyar Ci gaban Harkar Musulunci a...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis, 1 ga Watan Agustai, 2019 1. ‘Yan Shi’a sun Dakatar da Zanga-zangarsu a kan El-Zakzaky Kungiyar...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 31 ga Watan Yuli, 2019 1. Majalisar Dattijai ta Tabbatar da Duk Ministoci 43 da Buhari...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata, 30 ga Watan Yuli, 2019 1. Boko Haram: Shugaba Buhari Ya mayar da martani game da...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litini, 29 ga Watan Yuli, 2019 1. 2023: Dalilin da ya sa ya kamata Buhari ya mika...