Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litinin, 18 ga Watan Fabrairun, 2019 1. Gidan Majalisar Dattijai sun daga zamar su, sun kuma sanya...
Bayan shirye-shirye da gwagwarmaya akan zaben shekara ta 2019 da aka sanar da farawa a yau 16 ga Watan Fabrairu, Hukumar INEC da sassafen nan ta...
Akwai jita-jita da ya zagaya ga yanar gizo da cewa hukumar INEC sun canza yadda za a dangwala yatsa ga takardan zaben 2019. Hukumar ta mayar...
Shugaban Hukumar gudanar da zaben kasa (INEC), Mahmood Yakubu ya bayyana da cewa ba zai bawa kowa gurbin sa ba, na matsayin mai sanar da sakamakon...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Jumma’a, 8 ga Watan Fabrairun, 2019 1. An kai ga karshen Yajin Aikin ASUU A ranar jiya...
Hadaddiyar Kungiyar Iyamirai da aka fi sani da ‘Ohanaeze Ndigbo’ sun bada umurni da cewa ba wata rukuni ko kasar waje da zata jefa kuri’a ga zaben...
Hukumar gudanar da zaben kasa, INEC ta umurci mallam zabe da guje wa karban cin hanci da rashawa wajen gudanar da aikin zaben tarayya da ke...
Shugaban Jam’iyyar PDP na tarayya, Uche Secondus yayi barazanar cewa akwai tashin hankali a kasr idan har Jam’iyyar APC ta nuna makirci ga zaben shugaban kasa...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis 31 ga Watan Janairu, 2019 1. APC ba za ta yi takara a Jihar Zamfara...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litini 28 ga Watan Janairu, 2019 1. Gwamnatin Buhari ta mayar da Martani ga US, UK,...