Labaran Najeriya6 years ago
Majalisar Dattijai na ganawa da shugaban Jami’an ‘Yan Sandan Najeriya akan lamarin tsaro
A yau Talata, 7 ga Watan Mayu 2019, Shugaban Hukumar Jami’an Tsaron kasar Najeriya, IGP Mohammed Adamu na ganawa da Majalisar Dattijan Najeriya. Naija News Hausa...