Mazauna Jihar Kaduna sun kai hari a babban hanyar Kaduna-Zaria da Kaduna-Lagos, sun katange manyan hanyoyin da kone-konen tayoyi da wuta don nuna rashin amincewar kisan...
Hukumar ‘Yan Sandan Najeriya sun gabatar da ranar da zasu fara kadamar da jarabawan shiga aikin dan sandan Najeriya ta shekarar 2019. Ka zamna a shirye,...
A ranar Lahadi da ta gabata, manema labarai sun gano da wani mai suna Garba Sani da Jami’an tsaro suka kame da zargin kashe makwabcin sa...
Wata hadarin Jirgin Ruwa ta dauke rayukar mutane 3 a shiyar kauyan Tudun Wada, wata karamar hukuma a Jihar Kano. Naija News ta fahimta da cewa...
Naija News ta gane da wani Tsoho da aka sanar da ke yiwa kananan ‘yan makarantan Sakandiri biyu fyade a yankin Isogbo ta Jihar Osun. An...
Naija News Hausa ta karbi rahoto da cewa Hukumar Jami’an ‘Yan Sandan Jihar Katsina sun bayyana da cewa sun yi nasara da kame mutanen da ake...
‘Yan Ta’addan Boko Haram sun kai sabuwar hari da kashe mutane 14 a yankin Monguno ta Jihar Borno Naija News Hausa ta karbi rahoto da cewa...
Naija News Hausa ta samu rahoto da cewa wasu ‘yan matan Boko Haram biyu sun fashe da Bam a yayin da suke kokarin isa wata shiyya...
Jami’an ‘yan sandan Jihar Kaduna a ranar Asabar da ta gabata sun gano wasu shanaye 61 da ake watakila an sace su ne a baya. An...
Wasu ‘Yan Hari da Bindiga da ba a sani ba sun sace mallaman babban makarantar Jami’a biyu (2) ta Bowen University da ke a garin Iwo, a Jihar...