Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata, 26 ga Watan Fabrairun, 2019 1. Hukumar INEC ta fara sanar da sakamakon kuri’u zaben shugaban...
Wasu Mahara da bindiga da ba a gane da su ba, sun kashe Ifeanyi Ozoemena, ciyaman na Jam’iyyar APC ta yankin Logara/Umuohiagu, a karamar hukumar Ngor...
Shugaba Muhammadu Buhari ya ziyarci Jihar Ekiti a ranar Talata, 5 ga Watan Janairu da ta gabata don yawon hidimar neman sake zabe. Muna da tabbaci...