Labaran Najeriya6 years ago
Oby Ezekwesili tayi murabus da tseren takaran Shugaban Kasa daga Jam’iyya ACPN
‘Yan takaran shugaban kasa na Jam’iyyar ACPN, Oby Ezekwesili ta yi murabus da Jam’iyyar bayan janyewar ta a tseren takara a makonnai da ta wuce. Mun...