Labaran Najeriya6 years ago
2019: Gasan Maitamakin Shugaban Kasa ya nuna Atiku da maitaimakin sa ba u a shirye don shugabanci a 2019 – inji Bamidele
Dan takaran Sanata na Jam’iyyar APC a jihar Ekiti, Hon Opeyemi Bamidele, ya bayyana cewa Dr Peter Obi bai iya bada isasshiyar manufa da kyakkyawan mafita...