Matan Atiku Abubakar, dan takaran shugaban kasa na Jam’iyyar PDP, Dokta Jennifer Douglas Abubakar, ta bukaci Jama’ar Jihar Rivers da su fito su jefa kuri’ar su...
Matan dan takaran shugaban kasa na Jam’iyyar PDP, Jennifer Abubakar ta bayyana ga mata da cewa su zabi mijinta, Alhaji Atiku Abubakar. “Yin hakan zai magance...