Tsohon Gwamnan Jihar Abia, Mista Orji Kalu, ya gabatar da cewa zai fita tseren takaran kujerar mataimakin shugaban Sanatocin Najeriya ko ta yaya. “Kowace mataki Jam’iyyar...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 13 ga Watan Fabrairun, 2019 1. Hukumar EFCC tayi karar Babachir Lawal, a kotu Tarayya...
Ciyaman na Jam’iyyar APC a Jihar Abia, Donatus Nwankpa da muka sanar a Naija News Hausa kwanan baya ya samu yancin sa. Mun sanar a baya...
Tulin jama’ar Jihar Abia sun marabci shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari a yayin da ya ziyarci jihar a ranar jiya, Talata 29 ga Watan Janairu 2019....
Mun sami rahoto a Naija News da cewa ‘yan hari da bindiga sun sace Ciyaman na Jam’iyyar APC na Jihar Abia. Ganin irin wannan abin bamu...
A yayin da zaben tarayya ke gabatowa, Shugaba Muhammadu Buhari zai ziyarci jihohin kasar guda biyu a yau don yakin neman sake zabe. Ziyarar da shugaban...