INEC ta ayyana David Lyon na dan takarar APC a zaben Bayelsa Hukumar da ke gudanar da hidimar zabe ta Kasa (INEC), ta ayyana David Lyon,...
Fada ya Tashi a Yayin Hidimar Zaben Gwamna a Jihar Bayelsa Masu fafutukar siyasa sun yi karo da juna game da yadda za a samar da...
Hukumar Gudanar da Hidimar Zabe ta Kasa (INEC), a yau Juma’a ta fara rabas da kayakin zabe don zaben Gwamnonin Jihar Bayelsa. Ka tuna da cewa...
Rahoto da ke isa ga Naija News Hausa a wannan lokaci ya bayyana da cewa babbar Kotun Tarayya da ke Abuja, a yau Talata, 12 ga...
Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta reshen jihar Bayelsa ta tabbatar da cewa Madam Beauty Ogere, mahaifiyar Samson Siasia, tsohon kocin ‘yan wasan Super Eagles, ta samu...
Naija News Hausa ta karbi rahoto da harin ‘yan ta’adda a Ofishin Jami’an tsaron da ke a Agudama, karamar hukumar Yenagoa, Jihar Bayelsa, inda suka kashe...
Hukumar Gudanar da Hidimar Zaben Kasar Najeriya (INEC), ta gabatar da daga ranar yin zaben Gwamnoni ta Jihar Kogi da Jihar Bayelsa zuwa gaba. Naija News...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Jumma’a, 17 ga Watan Mayu, 2019 1. Hukumar INEC ta daga ranar zaben Gwamna ta Jihar Kogi...