Wata mugun tsawa ta kashe mutane 3 a karamar hukumar Ughelli ta Jihar Delta Naija News ta samu tabbacin hakan ne kamar yadda Kwamishanan ‘yan sandan...
A jiya ranar Lahadi, 17 ga watan Maris 2019, wuta ya ci wata anguwa a Jihar Delta inda ya kone a kila gidaje kusan 20 da...
Mun samu sabuwar rahoto yanzunan da cewa wasu Makiyaya sun kashe wani ASP na Jami’an tsaron ‘Yan Sanda a Jihar Delta. Abin ya faru ne a...
Tau ga wata sabuwa: ‘Yan Najeriya da dama sun nuna rashin amincewan su da shugaba Muhammadu Buhari akan cewa tsohon ya kai ga tsufa, kuma bai...
Wasu ‘Yan Hari da ake zargi da zaman Fulani Makiyaya sun yi wa kimanin mutane shida rauni a gonakin su a wannan karshen mako da ta...