Biodun Olujimi, Sanatan da ke Wakiltan Kuducin Jihar Ekiti, ta bayyana da cewa ba za ta janye daga Jam’iyyar dimokradiyya (PDP) ba saboda ka’idodin ta da...
Shugaba Muhammadu Buhari ya ziyarci Jihar Ekiti a ranar Talata, 5 ga Watan Janairu da ta gabata don yawon hidimar neman sake zabe. Muna da tabbaci...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 6 ga Watan Fabrairun, 2019 1. Shugaba Buhari ya nemi haƙuri da fahimtar jama’a akan...
Baban gwagwarmaya da jaye-jaye, da rashin amincewar ‘yan adawa, Shugaba Muhammadu Buhari ya dakatar da IGP Ibrahim Idris don ya huta daga aikin tsaron kasar. Kamar...
Wata kungiyar Fulani a jihar Ekiti da suna, Gan Allah Fulani Association of Nigeria (GAFDAN) sun bayyana hadin kai da goyon bayan su ga Shugaba Muhammadu...