Jami’an Tsaro Jigawa Sun Gano Da Gawar Wani Dan Shekara 25 Da Aka Cire Wa Ido Guda
‘Yan sanda a jihar Jigawa sun gano gawar wani mutum dan shekaru 25 da aka bayyana shi da suna Idrith Musa tare...
‘Yan sanda a jihar Jigawa sun gano gawar wani mutum dan shekaru 25 da aka bayyana shi da suna Idrith Musa tare...
Hukumar Shari’ar Musulunci ta Jihar Jigawa, HISBAH ta sanar da kame mutane akalla 48 da kayan maye, da kuma kwace katon kayan...
Hukumar Shari’ar Musulunci ta Jihar Jigawa, HISBAH, a ranar Litinin ta kama mutane 21 da ake tuhuma da aikata laifuka da bai...
Wani mutumi da aka bayyana da suna, Umar Bello daka shiyar Wurro-Chekke ta birnin Yola, a Jihar Adamawa, ya bayyana ga Kotun...
Kimanin mutane Goma-Shatara suka rasa rayukan su a wata hadarin Motar Bus da ya faru a wata shiya ta karamar hukumar Gwaram,...
Hukumar Jami’an Tsaron ‘Yan Sandan Jihar Jigawa sun sanar da gane wani dan Jariri da Maman tayi watsi da shi bayan haifuwa....
Hukumar Jami’an tsaron ‘yan Sandan Jihar Jigawa sun gabatar a ranar Alhamis da cewa wasu barayi sun kashe mutum guda da kuma...
Hukumar Jami’an tsaron Jihar Jigawa sun gabatar da wani matashi da ya nutsa a ruwa a kauyan Shaiskawa da ke a karamar...
An gabatar a yau da cewa shugaba Muhammadu Buhari zai ziyarci kasar Dubai don halartan wata zaman tattaunawa akan tattalin arzikin kasa...
‘Yan Sandan Jihar Jigawa sun kame wani matashi mai shekaru 22 da laifin kisan kai An kame Gambo Sa’idu ne a kauyan...