Farmaki ya tashi tsakanin mazaunin Jihar Kogi biyu, watau yaren Egbira da Bassa-Kwomu. Mataimakin shugaban Jami’an ‘Yan Sanda da ke a yankin, Mista Williams Aya ne...
A ranar jiya Alhamis 3 ga watan Janairu, Femi Falana SAN, ya shawarci Sanata Dino Melaye da ke wakiltar Jihar Kogi da cewa ya dace ya...
Sanata Dino Melaye, Sanata da ke wakiltar Jihar Kogi yayi kira ga jama’a cewa ‘Yan Sandan Najeriya sun hallaro a gidansa da safen nan da motocin...
A ranar Laraba da ta gabata, wasu mutane uku sun kone kurmus da wuta a sanadiyar wata hatsarin mota da ta faru a wata Gidan mai...
Abubuwa ta cigaba da faruwa kamin zaben 2019 Balaraba Ibrahim Stegert, tsohuwar mataimakiyar Rabiu Kwankwaso ta fita daga Jam’iyyar PDP a ranar Lahadi 16 ga Disamba....