Hukumar Hisba ta jihar Zamfara ta bayyana kame wani jami’in ‘yan sanda da wasu mata uku da ake zarginsu da aikata muggan laifuka a wani otal...
Hukumar kiyaye haddura ta kasa (FRSC), Rundunar Yankin jihar Zamfara, ta tabbatar da mutuwar wasu mutane biyu a wani hatsarin mota wanda ya yi sanadiyyar jikkata...
Majalisar dokokin jihar Zamfara ta soke dokar da ta amince da biyan fansho da wasu hakkoki ga tsoffin gwamnoni da mataimakan gwamnoni da sauran masu rike...
Tsohon gwamnan jihar Zamfara, Ahmad Sani Yarima, yayin da yake magana kan shugabancin Najeriya a shekarar 2023, ya ce watakila zai iya fita takara a matsayin...
Gwamnan Jihar Zamfara, Bello Mohammed Matawalle ya amince da dakatar da wani Babban Shugaban Gummi, Alhaji Abubakar Bala Gummi, (Bunun Gummi). An bayyana a cikin wata...
Wasu ‘yan hari da makami a daren ranar Lahadi sun kashe a kalla mutane 18 a cikin garin Karaye cikin karamar hukumar Gummi na jihar Zamfara,...
Ofishin Hukumar Yaki da Cin Hanci da rashawa da kare tattalin arzikin kasa (EFCC), da ke a Yankin Jihar Sakkwato a ranar Laraba ta aiwatar da...
Wata yarinya ‘yar shekara goma sha bakwai (17) da haihuwa wacce aka bayyana da suna Aisha mai zama a yankin Albarkawa a cikin garin Gusau ta...
Rukunin Sojojin Najeriya ta Operation Hadarin Daji sun kai wata mummunan hari ga ‘yan fashi da ke a gandun dajin Moriki na Jihar Zamfara. Naija News...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis, 27 ga Watan Yuni, 2019 1. Shugaba Buhari da shugaban Majalisar Dattijai sun gana a Aso...