Labaran Najeriya5 years ago
Shugaba Buhari Ya Aika da Jerin Sabbin Shugabbanin Kula da Hidimar Hajji a Majalisa
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya mika sunayen sabbin Shugabannai da membobin Hukumar Kula da Aikin Hajji ta kasa (NAHCON) ga Shugaban Majalisar Dattawa don tabbatarwa. Hakan...