Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, ya umarci duk masu rike da mukaman siyasa su mikar da matsayinsu ga mafi girman ma’aikatan farar hula a ma’aikatar su,...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Jumma’a, 26 ga Watan Yuli, 2019 1. Shugaba Buhari ya kai Ziyara a kasar Liberiya Shugaban kasa...