Labaran Najeriya5 years ago
Tafiyar Buhari zuwa Turai ba tare da barin Osinbajo ya maye gurbin sa, ba daidai bane – PDP
Jam’iyyar Dimokradiyya (PDP) na kalubalantar shugaba Muhammadu Buhari da yin tafiya zuwa kasar Turai ba tare da bada daman ci gaba da shugabanci ga mataimakin sa...