Shugaban jam’iyyar APC na kasa baki daya kuma tsohon gwamnan jihar Edo, Comrade Adams Oshiomhole, ya yi watsi da kyaututtukan Kirsimeti da gwamnatin jihar Edo ta...
A cewar wata rahoto da aka bayar daga kamfanin dilancin labarai ta Vanguard, dan majalisar wakilai a jihar Kwara, wanda ke wakilcin mazabar Patigi a zauren...
Kungiyar Arewa Youth Consultative Forum ta tuhumi Mataimakin Shugaban kasa, Yemi Osinbajo, da mayar da harin tsanancin da fadar shugaban kasar ke yi masa. Babban Shugaban...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Jumma’a, 25 ga Watan Oktoba, 2019 1. Najeriya Yanzu Tana lamba na 131 a layin Saukin Kasuwanci...
Babban Lauyan fafutukar Kasa, Mista Mike Ozekhome, ya bayyana cewa yana tausayawa Shugaban jam’iyyar APC, Bola Tinubu. Mike, Mai kare hakkin dan adam ya bayyana cewa...
Ratohon da ke isa ga Naija News Hausa ya bayyana da cewa wasu Mahara da Bindiga sun sace tsohuwar dan Majalisar Wakilai a Jihar Jigawa, Yayaha...
A ranar Talata, 25 ga watan Yuni 2019 da ta gabata, Shugaba Muhammadu Buhari a birnin Abuja, ya gabatar da Dakta Thomas John a matsayin sabon...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litini, 24 ga Watan Yuni, 2019 1. Oshiomhole na bayyana Makirci – Obaseki Gwamnan Jihar Edo, Gwamna...
Wasu ‘yan ta’adda masu tada zama tsaye a Jihar Edo a ranar Talata da ta wuce sun hari Mista Seidu Oshiomhole, kani ga Ciyaman na Jam’iyyar...
Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya bada umarni ga hukumar bincike da cin hanci da rashawa don bincike ga Naira Miliyan Shidda da dubu dari...