Mahara da bindiga a daren ranar Talata da ta gabata sun kai hari a wasu kauyukan da a yankin karamar hukumar Konduga ta jihar Borno. Bisa...
Kungiyar Makiyaya da aka fi sani da Miyetti Allah Cattle Breeders Association of Nigeria (MACBAN), ta gargadi shugaba Muhammadu Buhari da Gwamnatin Tarayya da kama tsohon...
Rukunin Sojojin Najeriya ta Operation Hadarin Daji sun kai wata mummunan hari ga ‘yan fashi da ke a gandun dajin Moriki na Jihar Zamfara. Naija News...
Naija News Hausa ta gano da wani bidiyo da ke dauke da mugun yanayin da ‘yan ta’addan Boko Haram suka bar wani jarumin Sojan Najeriya a...
Jihar Taraba bayan bincike da ganewa game da matsalar hari a Jihar, musanman harin Makiyaya Fulani a shiyar Kona, gwamnatin jihar tayi binbini da neman janye...
Naija News Hausa ta karbi rahoton mutuwar wani matashi da ya mutu bayan kwana uku da ya sace gunkin ‘yan kabilar Tiv da ke zaune a...
Naija News Hausa ta karbi rahoto da cewa Mahara da Makami sun kashe akalla mutane 34 tsakanin kauyan Tungar Kafau da Gidan Wawa da ke a...
Naija News Hausa, kamar yadda aka bayar a rahotannai da cewa wasu ‘yan hari da makami a daren ranar Alhamis da ta wuce sun sace malama...
Naija News Hausa ta karbi rahoto da cewa wasu mahara da makami da ba a gane da su ba sun sace, a ranar Talata 11 ga...