Naija News Hausa ta gane da hotunan wasu ‘yan Sandan kasar Qatar da ke raba wa direbobi da ke bin kan hanyar da suke tsaro abincin...
A ranar Lahadi da ta gabata, manema labarai sun gano da wani mai suna Garba Sani da Jami’an tsaro suka kame da zargin kashe makwabcin sa...