Dan takaran kujerar mataimakin shugaban Sanatocin Najeriya, Ovie Omo-Agege ya lashe tseren zaben da aka yi a yau Talata, 11 ga watan Yuni 2019. Ka tuna...
Kamar yadda muka sanar a yau Talata, 11 ga watan Yuni 2019, da rahoton cewa zamu bada rahoton zaben shugaban gidan Majalisar Dattijai, a haka an...