Uncategorized6 years ago
Ba ruwanku da yadda zamu tafiyar da shugabancin mu, APC ta gayawa PDP da Sanata Saraki
Jam’iyyar APC sun mayar da martani ga Jam’iyyar Adawa (PDP) da Sanata Bukola Saraki akan hidimar zaben shugaban gidan Majalisar Dattijai. Mun ruwaito a baya a...