Labaran Najeriya6 years ago
Kotun Karar Zabe ta Gargadi Balkachuwa da Janyewa daga Karar Atiku da Buhari
Mista Lateef Fagbemi (SAN), lauya ga Jam’iyyar APC a karar shugaban kasa, ya bukaci shugaban kotun daukaka kara, Alkali Zainab Bulkachuwa ya janye daga zancen karar....