A wani rahoto da jaridar Daily Trust ta fitar, wacce Naija News Hausa ta samu a sanarwa, ta ce wasu mutane dauke da makamai sun harbe...
Rundunar ‘yan sandan Najeriya, reshen jihar Adamawa ta tabbatar da kisan wasu ‘yan sanda biyu na Rundunar ta hannun wasu ‘yan hari da makami da ba...
Rahoton da ya isa Naija News Hausa a wannan lokaci ya bayyana da cewa wasu ‘yan garkuwa sun sace mutane biyar hadi da wata macce da...
Naija News ta karbi rahoton sabuwar harin mahara da bindiga a hanyar Abuja, ranar Litini da ta gabata. Rahoton ya bayar da cewa kimanin mutane 9...
Rundunar Sojojin Najeriya da ke tsaro a Jihar Kaduna sun ci nasara da kashe daya daga cikin ‘yan hari da bidiga da ke damun Jihar, a...
Naija News Hausa ta karbi rahoton cewa mahara da bindiga sun sace Dokta Bashir Zubayr da ke aiki da Makarantar Asibitin Kimiya ta Aminu Kano da...
Naija News Hausa ta karbi rahoto da harin ‘yan ta’adda a Ofishin Jami’an tsaron da ke a Agudama, karamar hukumar Yenagoa, Jihar Bayelsa, inda suka kashe...
Akalla mutane uku aka bada tabbacin mutuwar su a sabuwar hari da mahara da bindiga suka kai a kauyan Unguwar Rimi da ke a yankin Chawai,...
Naija News Hausa, kamar yadda aka bayar a rahotannai da cewa wasu ‘yan hari da makami a daren ranar Alhamis da ta wuce sun sace malama...
Kungiyar zamantakewa da ci gaban Al’umma Iyamirai da aka fi sani da Ohanaeze Ndigbo, sun dage da cewa basu da wata fili da zasu bayar ga...