Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litini, 25 ga Watan Nuwamba, 2019 1. Manya Ga APC Na Yunkurin Neman Shugaba Buhari Da Sake...
A yau Alhamis, 21 ga watan Maris, Hukumar gudanar da zaben kasar Najeriya (INEC) ta gabatar da yadda zasu tafiyar da zaben Jihar Bauchi. Hukumar ta...
Hukumar gudanar da zaben kasa, INEC ta bayyana lokacin da za a fara hidimar zaben gwamnonin Jiha da ‘yan Gidan Majalisar Jiha da za a soma...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata, 26 ga Watan Fabrairun, 2019 1. Hukumar INEC ta fara sanar da sakamakon kuri’u zaben shugaban...
Hukumar gudanar da zaben kasa a jagorancin Farfesa Mahmood Yakubu, ta fara hidimar sanar da zaben shugaban kasa da ta gidan majalisai kamar yadda suka bayar...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litinin, 25 ga Watan Fabrairun, 2019 1. Hukumar INEC ta gane da kashe wani malamin zabe a...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Jumma’a, 22 ga Watan Fabrairun, 2019 1. Shugaba Buhari yayi gabatarwa ga jama’ar Najeriya akan layi A...
Shugaban hukumar gudanar da zaben kasa, Farfesa Mahmood Yakubu, ya furta da cewa “Allah ne kawai zai iya dakatar da zaben shugaban kasa da ta gidan...
Bayan matakin da hukumar INEC ta dauka na daga ranar zaben shugaban kasa Asabar da ta gabata. hukumar ta kuma bada umurni da cewa kada wata...
Gwagwarmaya akan zaben 2019 Bayan daga ranar zaben shugaban kasa da hukumar gudanar da zaben kasa, INEC ta yi da tsakar daren jumma’a misalin karfe 2:00...