A ranar Talata, 25 ga watan Yuni 2019 da ta gabata, Shugaba Muhammadu Buhari a birnin Abuja, ya gabatar da Dakta Thomas John a matsayin sabon...
Naija News ta karbi rahoton cewa shugaba Muhammadu Buhari ya gabatar da sabon Darakta na Kamfanin Man Fetur na Tarayyar Najeriya (NNPC). An bayyana a rahoton...