Labaran Najeriya6 years ago
Gwamnatin Tarayya da yarda da naira dubu 27,000 a matsayin sabon kankanin albashin ma’aikata
Bayan tattaunawa da gwagwarmaya tsakanin Kungiyar Ma’aikatan Kasar Najeriya da Gwamnatin Tarayya hade da Gwmanonin Jiha akan karin sabon albashi mafi kananci ga ma’aikata, Gwamnatin tarayya...