Labaran Najeriya5 years ago
Manoman Jihar Gombe sun yaba wa shugaba Buhari da bayar da Tallafi
Manoman Shinkafa ta Jihar Gombe da suka karbi tallafi na noman shinkafa cikin ranin daga hannun gwamnatin tarayya wanda aka bayar a karkashin shirin ‘Anchor Borrower...