Kungiyar Makiyaya da aka fi sani da Miyetti Allah Cattle Breeders Association of Nigeria (MACBAN), ta gargadi shugaba Muhammadu Buhari da Gwamnatin Tarayya da kama tsohon...
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana ramuwar Shugaban Jami’an Tsaron ‘Yan Sandan Najeriya a matsayin alamar cewa yana aiki kwarai da gaske. “Akwai alamun cewa IGP Mohammed...