Labaran Najeriya5 years ago
‘Yan Fashi sun sace Dayo Adewole, yaron tsohon Ministan Kiwon Lafiya
Mahara da bindiga sun sace Dayo Adewole, yaron tsohon Ministan Kiwon Lafiya a shugabancin Muhammadu Buhari ta farko, Farfesa Isaac Adewole. Rahoto ya bayyana da cewa...